iqna

IQNA

hadra maut
Bangaren kasa da kasa, wasu mutane da ba a san ko su wane ne ba sun harbe Sheikh Salama kasiri wani babban malmin addini a garin Siun na Hadra Maut a Yemen.
Lambar Labari: 3482554    Ranar Watsawa : 2018/04/09